Tehran- (IQNA) kwamitin malaman addinin muslunci a kasar Yemen ya yi tir da Allawadai da kisan musulmi a kasar India.
Lambar Labari: 3484585 Ranar Watsawa : 2020/03/04
Bangaren kasa da kasa, babbar majalisar malaman addini n muslunci ta kasar Aljeriya ta jinjina wa fatawar Ayatollah Khamenei dangane wajabcin kare mutuncin matan manzon Allah.
Lambar Labari: 3482786 Ranar Watsawa : 2018/06/26